
This picture was shared on Musa Saqafa Facebook page.
The caption was written in Hausa:
The caption was written in Hausa:
NNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN
YA ALLAH MUNA ROQONKA DA SUNAYANKA KYAWAWA WA'YANDA MUKA SANI DA WANDA BAMU SANIBA,
WANNAN YARON DA WASU MASU NEMAN DUNIYA TA HARAMTACCIYAR HANYA SUKA KWAQULEWA IDANUWA A ZARIA. KAHANASU KWANCIYAR HANKALI ADUNIYA KAHADASU DA BALA'I IRINNA MUTANAN ANNABI SHUAIBU, DA SALIHU, DA NUHU AMIN.
ALLAH KASAKAMASA KABIMASA HAKKINSA KABASHI LAFIYA AMIN.
Can someone please translate !!!!
No comments:
Post a Comment